Wednesday, January 22
Shadow

An kama wannan tsagerar da ta sha Alwashin zin lalata da maza 100 a rana daya

Hukumomi a kasar Turkiyya sun kama wata tsagera data yi suna wajan nuna tsiraici me suna Ezra Vandan ‘yar shekaru 23 saboda Alwashin da ta sha na yin lalata da maza 100 a cikin awanni 24.

‘Yansanda a birnin Istanbul sun kama matar ne bisa zargin cewa abinda take da niyyar aikatawa ya sabawa al’adar kasar kuma zai jawo gurbacewar tarbiyya.

Matar dai ta yi aniyar daukar bidiyon lalatar da zata yi kai tsaye tare da nunawa Duniya.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da wata tsagerar me suna Brit Bonnie Blue ta yi ikirarin yin lalata da maza guda 1000 a rana daya.

Karanta Wannan  WATA SABUWA:Ku Shirya Fuskańtar Wahalar Mań Fètur Fiye Da Wańda Ake Ciki A Yanzu, Sakon Kamfanin NNPCL Ga 'Yan Nąjeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *