Sunday, September 6
Shadow

An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa.

Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Fitaccen mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Asabar, a masarautar Daura.

Karanta Wannan  Bidiyo: Toh Allah yasa Angon yasan abinda ake cewa, wasu suka fada yayin da Ali Nuhu ke jawabi da Turanci a wajan Bikin Rarara da A'isha Humaira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *