Friday, January 2
Shadow

An samar da Dala $180,000 dan gina masallaci a matsayin sadaqatul Jariya ga Abokin Anthony Joshua da ya rasa rayuwarsa a Hadarin motar da suka yi

Rahotanni sun ce an tara dala $180,000 dan gina masallaci a matsayin sadaqatul Jariya ga abokin Anthony Joshua me suna Kevin “Latif” Ayodele da ya rasu a hadarin motar da ya rutsa dashi.

Abokan Anthony Joshua biyu ne suka rigamu gidan gaskiya bayan hadarin da ya rutsa dashi a hanyar Legas zuwa Ibadan.

Anthony Joshua ya ji raunuka amma ba masu tsanani ba.

Karanta Wannan  Ji yanda 'yansanda suka kama wani matashi da ya Kàshè mahaifinsa yayi gunduwa-gunduwa da gawarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *