
Wasu hotuna da Bidiyon AI sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka hada Hadiza Gabon da Adam A. Zango dake nuna alamar sun soyayya.
A baya dai Masoyan Adam A. Zango sun nuna fushi kan rashin saka hoton sa a dakin da Hadiza Gabon ke Hira da mutane.
Hakan ya dumama kafafen sadarwar Arewa sosai.