Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa, an masa Wahayin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai sake cin zabe ba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.
Faston dai ya sha yin hasashen abubuwn da zasu faru a Najeriya