Friday, January 16
Shadow

Ana tunawa da shahararren mawaki Michael Jackson shekaru 16 bayan rasuwarsa

Duniya na tunawa da shahararren mawakin Pop, Michael Jackson shekaru 16 bayan mutuwarsa.

Ya mutu a birnin Los Angeles yana da shekaru 50 a Duniya.

Karanta Wannan  Almajiri Mahaddacin Ķùr'ani Ya Kafa Tarihi A Jami'ar Jihar Nasarawa, nda Ya Fita Da Sakamako Mafi Daraja (First Class

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *