Wednesday, January 7
Shadow

Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya

Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya.

Duka dai akan Wannan Labarin:

Tsohon gwamnan Kaduna, El Rufa’i ya bukaci kungiyar kare hakkin bil’adama dasu biwa shuhaban daliban Najeriya na NANs hakkinsa, domin ana zargin su Seyi Tinubu nada sa hannu a dukan da aka masa.

Karanta Wannan  Kasar Israyla ta amince da kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin kulawa da ikonta, dan haka ta kirawo tsaffin sojojinta dan yin wannan aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *