
Tauraron Me wakar badala, Soja Boy ya hadu da wata me suna Fatima wadda yace ta fi karfinsa.
Soja Boya ya hadu da Fatima ne a Live da yake yi a Tiktok.
Ta yi ta masa maganganun batsa wanda a karshe dai ya saki kari yace ta fi karfinsa.
Kalli Bidiyon anan:
Da yawa sun ce ashe gaba da gabanta.