Tuesday, March 31
Shadow

Ashe Tsugune bata kare ba, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana wata Mugunta da Gwamnati ta shirya masa dan tursasashi ya amince da bukatun Gwamnatin

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yi zargin cewa, Gwamnati na son kama yayansa, Bashir El-Rufai dan a tursasashi ya amince da bukatun Gwamnatin.

Yace dalili ma kenan da yasa suka ce babban yayan nasu ya tsaya a birnin Cairo na kasar Egypt kada ya dawo Najeriya dan kar a kamashi.

Yace yanzu haka yana can.

ElRufai ya bayyana hakane a wajan zaman makokin mahaifiyar sa data rasu inda yakewa mutane godiya da irin aoyayyar da suka nuna musu.

Karanta Wannan  Idan na je wajan Biki na yi waka, Akan Biyani Miliyan Goma>>Inji Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *