Wallahi idan na Rubutawa Sheikh Guruntum shafi guda na Larafci ba bu wasali ya iya karantawa daidai na yadda ya zama malamina>>Inji Malam Abdulfatahi Sani Tijjani
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya bayyana cewa, Idan ya rubutawa Sheikh guruntum Larabci shafi daya babu wasali ya karantashi babu matsala ya yadda ya zama malaminsa.
Ya bayyana hakane a wajan wani Karatu da ya gabatar inda yake kalubalantar malamai dake goyon bayan Malam Lawal Triumph.
https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7556791540681673995?_t=ZS-90GYvK8ssNN&_r=1








