Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa ‘ya’yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A yau ne dai Peter Obi ya jewa iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari gaisuwa a gidan marigayin dake Daura.
A jiya an rika cece-kucen cewa, ba'a ga Peter Obi a wajan jana'izar Buhari ba.
Kwatsam yau da safe sai gashi a Daura.
Ya je ya yiwa dan Buhari, Yusuf gaisuwa sannan ya je ya yiwa 'ya'yan Buhari mata gaisuwa, saidai a lokacin da yakewa 'ya'yan Buhari matan gaisuwa ne aka ga dukansu auna murmushi.
Masoyan Peter Obi sun fassara hakan da cewa alamac...








