Wednesday, December 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Bidiyo: Kalli Yanda Sadiya Haruna ta sake wallafa Bidiyon Angonta, tana mai ruwan addu’o’i

Bidiyo: Kalli Yanda Sadiya Haruna ta sake wallafa Bidiyon Angonta, tana mai ruwan addu’o’i

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta sake wallafa Bidiyon Angonta inda aka ga tana masa ruwan addu'o'i. An ji tana cewa, kada angon nata ya yi magana dan kada a ganeshi. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526633409016335672?_t=ZM-8y05XgAbyoq&_r=1 An yi ta cece-kuce sosai tsakaninta da Tsohon Mijinta Gfresh inda yace shine ya sakw aurenta.
Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kasar Ingila a kwance a asibiti rai hannun Allah. Rahotan na zuwa ne jim kadan bayan samun rahoton rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Muna fatan Allah ya jikan Buhari, ya baiwa mamman Daura lafiya.
Da Duminsa: Garba Shehu ya fitar da karin bayani kan Buhari, Fadar Tinubu ya fitar da sako

Da Duminsa: Garba Shehu ya fitar da karin bayani kan Buhari, Fadar Tinubu ya fitar da sako

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa. Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar ta ce Buhari ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landan. Fadar shugaban Najeriya ta ce ya rasu da misalin ƙarfe 4:30 "sakamakon doguwar jinya". "Shugaban ƙasa ya umarci Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya tafi Landan domin ya rako gawar Buhari zuwa gida Najeriya," a cewar wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa. A mak...
Kalli Bidiyo da Duminsa: A karshe dai Sadiya Haruna ta raba gardama, ta bayyana Bidiyon Mijin data aure

Kalli Bidiyo da Duminsa: A karshe dai Sadiya Haruna ta raba gardama, ta bayyana Bidiyon Mijin data aure

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon mijin data aura. Sadiya ta wallafa Bidiyon ne a shafinta na Sada zumuntar Tiktok inda aka ganta Mijin nata yana tukata a Mota. Sannan an ga tana shafa masa cinya. Tace ta tashi daga Kano ne ta je Abuja wajan mijin nata. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526597900646862085?_t=ZM-8xzxO81tHSY&_r=1 An dai yi ta takaddama tsakanin Sadiya da Tsohon Mijinta Gfresh yana cewa shine ya mayar da ita gidansa.
Yanzu-Yanzu:Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya riga mu gidan gaskiya, kamar yanda Garba Shehu ya bayyana

Yanzu-Yanzu:Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya riga mu gidan gaskiya, kamar yanda Garba Shehu ya bayyana

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu. Me magana da yawun Buharin, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan. Garba Shehu ya bayyana cewa, Buhari ya rasu a Landan kasar Ingila.
Kalli Bidiyo: Mu a wajan mu Hausawane Kwarkwata take nuna alamar Kazanta da Talauci amma a wajan larabawa ba haka bane ba>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Kalli Bidiyo: Mu a wajan mu Hausawane Kwarkwata take nuna alamar Kazanta da Talauci amma a wajan larabawa ba haka bane ba>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph ya bayyana cewa, a wajan Hausawa ne Kwarkwata take zama alamar Talauci da Kazanta. Yace amma a wajan Larabawa, Kwarkwata ba alamar Talauci da kazanta bace. Yace me arziki ma sai a ganshi da Kwarkwata indai baya kula da kansa. Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumuntan Kalli Bidiyon anan: https://www.facebook.com/share/v/1JpnVbHP1o Hakan na zuwane biyo bayan kaurewar mahawara bayan ...
Kalli Bidiyon yanda aka jibge jami’an tsaro a kofar gidan Sheikh Lawal Triumph dan su bashi kariya

Kalli Bidiyon yanda aka jibge jami’an tsaro a kofar gidan Sheikh Lawal Triumph dan su bashi kariya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An jibge jami'an tsaro kala-kala a kofar gidan Sheikh Lawal Triumph dake Kano dan bashi kariya. Bidiyon dake yawo a kafafen sada sumunta yayi ikirarin hakan inda aka ga jami'an tsaro daban-daban a kofar gidan malamin. Hakan na zuwane yayi da muhawara ta yi zafi tsakanin malamin da wasy malamai bayan da yace an ga kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). Malam dai yace ya karanto Hadisinne bashi ya fada ba. https://www.tiktok.com/@muhd_promise/video/75258117944352...
Kalli Bidiyo: Babu inda aka ce sai mace ta yi Wanke-Wanke a gidan mijinta, Kuma ba zai yiyu ka dauko ni daga gidan mu ina cin Pizza ba kace sai na ci tuwon dawa ba>>Inji Maryam Labarina

Kalli Bidiyo: Babu inda aka ce sai mace ta yi Wanke-Wanke a gidan mijinta, Kuma ba zai yiyu ka dauko ni daga gidan mu ina cin Pizza ba kace sai na ci tuwon dawa ba>>Inji Maryam Labarina

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Labarina ta bayyana cewa babu inda aka ce mace ta yi wanke wanke a gidan mijinta. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a wani shirin Podcast. Ta kara da cewa, ba zai yiyu miji ya dauko ta daga gidansu tana cin Pizza ba ya zo yana bata tuwon dawa ba.
Kalli Bidiyo: Duk da Sadiya Haruna ta yi ikirarin cewa ba Gfresh bane ya sake aurenta ba, Wannan Bidiyon ya nuna alamar cewa Gfresh ne ya aureta

Kalli Bidiyo: Duk da Sadiya Haruna ta yi ikirarin cewa ba Gfresh bane ya sake aurenta ba, Wannan Bidiyon ya nuna alamar cewa Gfresh ne ya aureta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A wani Bidiyo da aka ga Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta na waya da sabon angonta da aka daura musu aure yayin da ake mata kwalliya, wasu na cewa kamar muryar Garba. An ji tana magana dashi tana cewa, an daura? Yana ce mata Eh an daura. Saidai a yayin wasu suka ce Gfresh ne amma wasu aun ce bashi bane duk da muryar ta yi kama da tashi. Gfresh dai ya bayyana cewa, shine ya sake auren Sadiya Haruna amma ita ta fito tace bashi bane. https://www.tiktok.c...
Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi  II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da Tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel a birnin landan na kasar Ingila. Babu wata cikakkiyar sanarwa game da me ya hada su ko me auka tattauna amma lamarin ya dauki han kula a kafafen sada zumunta.