Kalli Bidiyo: Karuwanci ne sana’ata, kuma ta sanadinsa na sai mota, yanzu Aikin Hanjji nake son zuwa in roki Allah ya yafe min daga nan sai in daina>>Inji Yasmin daga Kaduna
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wata matashiya me suna Yasmin daga Jihar Kaduna ta bayyana cewa, Sana'ar karuwanci take yi.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita wadda ta yadu sosai a kafafen sada zumunta.
Matashiyar ta bayyana cewa dalilin wannan sana'a ta sayi mota kuma yanzu Saudiyya take son zuwa.
Ta bayyana cewa, burinta shine idan ta ce Saudiyya ta dawo sai ta Tuba.
Kalli Bidiyon anan:
https://twitter.com/Abdulilu1/status/1917732658773385317?t=AU6VHpdCfn5Cu4yvT3C5Vw&s=19
A yayin...








