Kawai kuna son hada ni fada da ‘yan Najeriya ne, amma Ba fa zai yiyu in iya Gyara Najeriya a shekaru 2 ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa IMF
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa hukumar bada Lamuni ta Duniya, IMF cewa ba zai yiyu ya gyara Najeriya a cikin shekaru 2 ba.
Shugaban ya bayyana hakane ta bakin hadiminsa, Tope Fasua a wata hira da aka yi dashi a kafar Channels TV.
Ya bayyana cewa abin takaici ne ace suna kan gyara ba'a gama ba amma ai ta kira ana cewa, wai basa kokari.
Yace a dakata su gama gyaran da suke sannan a musu hukunci.
Yace wadannan kalamai na hukumar IMF zasu iya tunzura 'yan Najeri...








