Monday, April 27
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Babu Dan Siyasar da zai iya kayar da Tinubu a 2027>>Inji Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Babu Dan Siyasar da zai iya kayar da Tinubu a 2027>>Inji Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa babu dan siyasar da zai iya kayar da shugaban kasar daga mulki a zaben shekarar 2027. Me baiwa shugaban kasar shawara kan harkar sadarwa, Daniel Bwala ne ya bayyana haka a ranar Talata yayin ganawa da wasu kungiyoyin goyon bayan shugaba Tinubu su 100. Ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kafu sosai a kowane sashi na kasarnan babu wanda zai iya kayar dashi zabe.
Kalli Bidiyo: Wasu daga cikin Musulmai na cin kazantacciyar Halitta, Alade, da shan Giyya da Mu’amala da mata masu zaman kansu>>Inji Alpha Charles Borno

Kalli Bidiyo: Wasu daga cikin Musulmai na cin kazantacciyar Halitta, Alade, da shan Giyya da Mu’amala da mata masu zaman kansu>>Inji Alpha Charles Borno

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, a Kaduna akwai Wasu daga cikin musulmai dake cin nama kazantacciyar halitta, Alade. Tace kuma suna shan giya da mu'amala da matan banza. Ta bayyana hakane a matsayin martani da wani yace mata arna na cin Naman kare. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7560902313582316818?_t=ZS-90agmeAb4lN&_r=1
Kalli Bidiyon: Na yi Islamiya, daga yau na tuba na daina yin Bidiyo ba Dankwali, Amma wando ne dai ba zan iya daina sakawa ba>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili

Kalli Bidiyon: Na yi Islamiya, daga yau na tuba na daina yin Bidiyo ba Dankwali, Amma wando ne dai ba zan iya daina sakawa ba>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta bayyana cewa, ta tuba ta daina yin Bidiyo babu dankwali. Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data fito take sukar wani Bidiyo da ta gani yana yawo a kafafen sada zumunta na wata karamar yarinya da ke rawa a gidan Gala. Tace duk da tasan itama tana aikata ba daidai ba amma kuma rawar da karamar yarinyar ta yi kuma ana ta shewa bai kamata ba. Ta bayyana cewa Ta daina yin Bidiyo babu Dankwali amma Wando ne ba zata daina sakawa ba. http...
Subhanallah Kalli Bidiyon: An kara samun wani matashi da yayi ridda ya koma Kirista a jihar Borno

Subhanallah Kalli Bidiyon: An kara samun wani matashi da yayi ridda ya koma Kirista a jihar Borno

Duk Labarai
Wani matashi ya yi ridda ya koma Kirista a jihar Borno. Bidiyon matashin ya yadu sosai a kafafen sadarwa inda ake ta mayar da raddi, wasu na zargin baya cikin hayyacinsa yayi hakan. Hakan na zuwane yayin da ake tsaka da jimamin matashi Abdullahi dan jihar katsina wanda shima yayi ridda ya koma kirista. https://www.tiktok.com/@mohammedmhammed76/video/7561152764986871047?_t=ZS-90ZZUeOIkxF&_r=1
Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Duk Labarai
A wata muryar wa'azinsa da aka ji ta yadu sosai a kafafen sada zumunta, an ji malam Aminu Ibrahim Daurawa na fadar cewa, ba laifi bane a rika sauraren wakar soyayya. Malam yace ana iya sauraren wakar soyayya har a haddace ta. Yace kuma idan mutum na gida zai iya rika rerawa matarsa. https://www.tiktok.com/@ibrahimmaitafsir/video/7560569947840204050?_t=ZS-90ZYbYM8cca&_r=1
Kalli Bidiyo: Wannan ‘yar Najeriyar da ta je aiki kasar Ingila tace abinda ke bata takaici da kasar Ingila shine su kyakkyawar mace bata damesu ba

Kalli Bidiyo: Wannan ‘yar Najeriyar da ta je aiki kasar Ingila tace abinda ke bata takaici da kasar Ingila shine su kyakkyawar mace bata damesu ba

Duk Labarai
Wata matashiya 'yar Najeriya data je aiki a kasar Ingila ta bayyana cewa, ita abinda ke mata takaici da kasar Ingila shine ba ruwansu da wai kina da kyau. Tace duk kyan mace saidai ki yi aiki ki samu kudi amma babu wanda zai baki kudi kawai dan kina da kyau, ba irin Najeriya ba. https://www.youtube.com/watch?v=Ealw73w4iew?si=pcO2Al6KPikb5M78
Dangote ya samu Naira Biliyan 600 a rana daya kacal, Kuma Matsayinsa ya karu a tsakanin masu kudin Duniya

Dangote ya samu Naira Biliyan 600 a rana daya kacal, Kuma Matsayinsa ya karu a tsakanin masu kudin Duniya

Duk Labarai
Dangote ya kama hanyar zama dan Afrika na farko da zai mallaki Zunzurutun kudade har dala Biliyan $30. Rahoton jaridar Bloomberg yace Kudaden Dangote sun kari da dala Miliyan $401 a rana daya wanda shine kwatankwacin Naira Biliyan N601. Hakan yasa yawan kudaden da ya mallaka suka karuwa zuwa Dala Biliyan 29.6. Hakan yasa matsayin Dangote ya karu a tsakanin masu kudin Duniya inda a yanzu yake a mataki na 76
Shugaba Tinubu ya san Kuna cikin wahalar Rayuwa amma kwanannan zata kare>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Shugaba Tinubu ya san Kuna cikin wahalar Rayuwa amma kwanannan zata kare>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Duk Labarai
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana sane da irin halin matsin rayuwar da ake ciki. Saidai yace abin ya kusa zuwa karshe dan kwanannan lamura zasu gyaru sosai. Ya bayyana hakane a wajan wani taron makamashi da aka gudanar a Abuja ranar Talata 'Yan Najeriya da yawane ke kokawa da matsin rayuwa tun bayan hawan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Mulki a shakarar 2023.
Matar mawakin Amurka, AKON ta nemi su rabu inda ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100, saidai dala Dubu goma($10k) kadai aka iske a asusun ajiyarsa

Matar mawakin Amurka, AKON ta nemi su rabu inda ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100, saidai dala Dubu goma($10k) kadai aka iske a asusun ajiyarsa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, matar shahararren mawakin Amurka, Akon ta nemi ya saketa bayan da suka shafe shekaru 29 da aure. Matar ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100 daga cikin kudin Mawakin. Saidai rahotanni da ba'a tabbatar dasu ba sun ce Dala 10k kadai aka iske a asusun mawakin, saboda sauran kudadenshi duk suna hannun Mahaifiyarsa.