Friday, December 19
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Duk Labarai
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya saka jirgin samansa, Boeing 737-700 Business Jet (BBJ) a kasuwa zai sayar a kasar Switzerland. Hakan na zuwane bayan da shugaban ya sayi sabon jirgin sama me suna Airbus A330 A shekarar 2005 ne dai tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sayi Jirgin saman. Kuma jirginne duka sauran shuwagabannin Najeriya da suka zo bayan Obasanjo suke amfani dashi.
Da Duminsa: Gwamna Zulum yayi magana kan Rahoton komawarsa jam’iyyar Adawa ta ADC

Da Duminsa: Gwamna Zulum yayi magana kan Rahoton komawarsa jam’iyyar Adawa ta ADC

Duk Labarai
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya musanta rahoton dake cewa, yana shirin komawa jam'iyyar gamayyar 'yan Hamayya ta ADC. Gwamnan yace Rahoton karyane bashi da tushe ballantana makama. Gwamnan Zulum yace shi dan APC ne kuma yanawa jam'iyyar Biyayya sannan kuma yace mutanen jihar Borno ne a gabanshi. Gwamnan yace yana kira ga mutane da su rika tantance labari kamin su yadashi.
Ba dan Tinubu ya ci zabe ba da Najeriya ta rushe>>Inji Nuhu Ribadu

Ba dan Tinubu ya ci zabe ba da Najeriya ta rushe>>Inji Nuhu Ribadu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, ba dan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba da Najeriya ta rushe. Ya bayyana hakane a Abuja wajan taron cika shekara 50 na makarantar Horas da sojojin Najeriya dake Zaria Ribadu ya koka da matsalar tsaro data tattalin Arziki da ake fama da ita a Najeriya, saidai yace Gwamnatin shugaba Tinubu ta yi kokari sosai bisa ayyukan data gudanar. Yace jami'an tsaro sun kashe 'yan ta'dda 13,543 a Arewa maso gab...
Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai yi wasa da maganar satar dukiyar kasa ba. Ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu matasa da suka kai masa ziyara. Atiku yace Rashawa da cin hanci sun sa Najeriya ta kasa ci gaba dan haka zai dauki matakan da zasu nuna ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da satar dukiyar kasa. Atiku dai na daya daga cikin jagororin jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan Adawa. Yana kuma daya daga cikin wadanda ake ganin za'a iya tsayarwa takarar shugabancin k...
Subhanallahi: Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani limamin Masallaci na bata rayuwar karamar yarinya

Subhanallahi: Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani limamin Masallaci na bata rayuwar karamar yarinya

Duk Labarai
' Yan sanda a jihar Osun sun kama wani limamin masallaci me suna Babasanya-Araka da zargin yin lalata da karamar yarinya. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Lamarin ya farune a garin Ede na jihar, kuma ya tayar da hankulan jama'ar garin. Mutane sun taru suka fara dukan limamin saidai jami'an tsaro sun je sun kwaceshi. Kakakin 'yansandan jihar, Abiodun Ojelabi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace da suka je Wajan har Amotekun sun kama limamin inda suka damka musu shi. Yace zasu gudanar da bincike akans...
Kalli Bidiyo: Ashe dama Rarara caka maka A’isha Humaira aka yi, tsohuwace? Gaskiya da sake>>Inji M Gombe Beauty

Kalli Bidiyo: Ashe dama Rarara caka maka A’isha Humaira aka yi, tsohuwace? Gaskiya da sake>>Inji M Gombe Beauty

Duk Labarai
https://www.tiktok.com/@mgombe55/video/7523591419970276664?_t=ZM-8xnMY6n7Tra&_r=1 {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bayan ganin A'isha Humaira a wajan bikin 'ya'yan Rarara, wata me amfani da shafin Tiktok, me suna M Gombe Beauty ta bayyana cewa, Ashe Rarara Cakamasa A'isha Humaira aka yi, tsohuwa ce ya aura? Ta bayyana cewa a lokacin bikin A'isha Humaira ta sha kwalliya sanan a Bidiyon da ake yi tana dorawa a kafafen sada zumunta duk Filter ce takefani da ita. Tace da sake, kalli Bidiyon nata anan
‘Yan Shi’a da Yehudaawa duk abu daya ne, Ko Sheikh Daurawa ma dan Shi’a ne shiyasa yake cewa a musu addu’a>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

‘Yan Shi’a da Yehudaawa duk abu daya ne, Ko Sheikh Daurawa ma dan Shi’a ne shiyasa yake cewa a musu addu’a>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Sheikh Saidu Aliyu Maikwano ya bayyana cewa,Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa dan Shi'a ne shiyasa ma yake cewa a yiwa kasar Iran addu'a a yayin fadansu da kasar Israyla. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga yana wa'azi. Malamin yace 'yan shi'a basu da maraba da Yahudawa inda yace ko Khumaini daya tashi yin gudun Hijira, maimakon ya je kasar Musulmai, sai ya tafi kasar Faransa. A kuma bayyana cewa 'yan shi'...
Ina Kokarin ganin ‘yan Najeriya sun bani aminci, da yadda>>Shugaba Tinubu

Ina Kokarin ganin ‘yan Najeriya sun bani aminci, da yadda>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yana kokarin ganin ba ayyukan gina tituna da sauransu kadai bane Gwamnatinsa ke yi, hadda ma kokarin ganin mutanen Najeriya sun bashi amici da yadda. Shugaban ya bayyana hakane a yayin kaddamar da titin Aguma Palace–Radio dake Gwagwalada wanda Ministan Abuja, Nyesom Wike yayi. Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima ne ya wakilci shugaban a waja taron. Yace wannan titi zai taimakawa 'yan kasuwa da saran Al'ummar yanki...
Aure ba rayuwar jin dadi bace>>Inji Matar Mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima

Aure ba rayuwar jin dadi bace>>Inji Matar Mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matar mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima ta bayyana cewa, Aure ba rayuwar jin dadi bace. Ta bayyana hakane a wajan bikin dan ministan sufuri, Farouk Alkali da amaryarsa, Salaha Abdulaziz. Nana Shettima itace uwar taro kuma kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya bayyana cewa, a jawabin ta a wajan taron, ta jawo hankalin iyaye su baiwa 'ya'yansu tarbiyya. Tace musamman uwa itace ke da kaso me tsoka wajan gyara tarbiyyar 'ya'ya. Ta yi kira ga ma'auratan dasu zama mas...