Wednesday, January 22
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Amfanin albasa a gashi

Amfanin Albasa
Albasa tana da matukar amfani wajen kula da gashi. Ga wasu daga cikin amfanin albasa a gashi: 1. Inganta Girman Gashi: Ruwan albasa na dauke da sulfur wanda ke taimakawa wajen kara yawan collagen wanda ke da muhimmanci wajen girman gashi. Sulfur yana taimakawa wajen kara karfi da karko na gashi, yana hana karyewar gashi. 2. Kare Gashi Daga Zubewa: Amfani da ruwan albasa a gashi na taimakawa wajen rage zubar gashi. Sinadarin sulfur da ke cikin albasa yana karfafa gashi da kuma gyara gashi da ke zubewa. 3. Kare Gashi Daga Kwayoyin Cututtuka: Ruwan albasa na dauke da sinadarai masu kisa kwayoyin cuta (anti-bacterial da anti-fungal) wanda ke taimakawa wajen kare fatar kai daga kamuwa da kwayoyin cuta da ke haifar da kaikayin kai da rashin lafiyar gashi. 4. Inganta Lafiyar ...

Amfanin albasa da tafarnuwa

Amfanin Albasa
Albasa da tafarnuwa suna da matukar amfani ga lafiya kuma suna da fa'ida mai yawa. Ga wasu daga cikin amfaninsu: Amfanin Albasa: Inganta Koshin Lafiyar Zuciya: Albasa na dauke da antioxidants da ke taimakawa wajen rage cholesterol mai cutarwa (LDL) da kuma kara yawan cholesterol mai kyau (HDL), wanda ke taimakawa wajen kare zuciya daga cututtuka. Kare Jiki daga Ciwon Cutar Daji: Ana danganta albasa da rage yawan kamuwa da wasu nau'ikan cutar daji, musamman na hanji da na nono, saboda yana dauke da abubuwan kare jiki kamar flavonoids da sulfur compounds. Inganta Tsarin Narkewar Abinci: Albasa na taimakawa wajen narkar da abinci da kuma rage radadin ciwon ciki saboda yana dauke da fiber da prebiotics. Kare Jiki Daga Cututtuka: Albasa na dauke da sinadarin quercetin wanda ke d...

Albasa na maganin sanyi ga budurwa

Amfanin Albasa
Eh! Albasa na maganin sanyi ga budurwa: Albasa na da sinadaran dake maganin sanyi ga budurwa hadda ma sauran mata. Hakana albasa na taimakawa jiki wajan daidaita yawan ruwan da ya kamata ya kasance a jikin mutum. Shi kuma sanyi yawanci yana samuwa ne a yayin da ruwa da bai kamata ba ya zauna a jikin mutum, da haka wannan ma wani amfani ne na Albasar. Hakanan Albasa na karawa garkuwar jikin mutum karfi wanda wannan ma wata hanyace ta taimakawa waja maganin cutar sanyi. Albasa na kuma taimakawa wajan gudanar jini a jikin mutum wanda shima wata hanyace ta samun lafiyar zuciya da kariya daga cutar shanyewa rabin jiki. Ana iya yanka Albasa akan abinci ko kuma a tafasata a ruwan zafi a sha da ruwan, in anso ana iya hada su yaji kadan, ko tafarnuwa da sauran kayan miya. Saidai a...

Albasa na maganin sanyi

Amfanin Albasa
Albasa na maganin sanyi saboda tana da sinadaran antibacterial da antiviral, wanda ke taimakawa wajen yaki da kwayoyin cuta da kuma maganin mura da zazzaɓi. Ga hanyoyin da za a iya amfani da albasa don maganin sanyi: Shan Ruwa Mai Dumi da Albasa: A yanka albasa ka tafasa a cikin ruwa na kimanin minti 10, sannan ka sha wannan ruwan mai dumi. Wannan yana taimakawa wajen saukaka tari da ciwon makogwaro. Inhalation: A yanka albasa ka sanya a cikin ruwan zafi, sannan ka rufe kanka da tawul ka kuma yi inhalation na tururin. Wannan yana taimakawa wajen buɗe hanci da rage cunkoson hanci. Yanka Albasa a Daki: A yanka albasa ka ajiye a kusa da inda kake bacci. Albasa na taimakawa wajen jawo kwayoyin cuta daga iska, wanda zai taimaka wajen rage matsanancin sanyi da mura. Albasa da Zuma: ...

Kalli bidiyo: ‘Yanda aka kama matashi dan Najeriya yanawa namiji dan uwansa Fyaaddee

Abin Mamaki
Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani da aka bayyana a matsayin dalibin jami'ar FUOYE dake jihar Ekiti ya yiwa dalibi dan uwansa fyade. Tuni dai 'Yansanda suka tasa keyarsa zuwa ofishinsu. https://twitter.com/TheNationNews/status/1803160012337946868?t=qXQCSxcQCBHLlbkAZuI60A&s=19 Lamarin dai ya jawo Allah wadai da neman tsari
APC ta Kano ta yi kira da a kama Kwankwaso

APC ta Kano ta yi kira da a kama Kwankwaso

Rabiu Musa Kwankwaso, Siyasa
APC ta Kano ta yi kira da a kama Kwankwaso Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano ta bukaci a kama jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma dan takarar Shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. A wata Sanarwa da Abdullahi Abbas Shugaban APC a Kano ya fitar, jam’iyyar ta zargi Kwankwaso da yin zarge-zarge marasa tushe ga Gwamnatin Tarayya. Dimokuradiyya TV ta ruwaito cewa, a yayin bikin kaddamar da aikin gina Titi mai tsawon kilomita 85 a garin Madobi, Kwankwaso ya ce Gwamnatin APC karkashin jagoranci Gwamnatin Tarayya na yunkurin kawo cikas ga zaman lafiya a Kano. Amma Abbas yace ba wata barazana da Kwankwaso zai iya yi wa Gwamnatin Tarayya. Muna so mu yi kira ga jami’an tsaro da kakkausar murya da su kamo Kwankwaso, domin ya tona asirin wadanda ya kira makiyan Jihar Ka...

Maganin zufar fuska

Zufa
Zufar fuska abune da masu fama dashi ke ci musu tuwo a kwarya. Yawanci abinda ke kawota shine: Cin abinci me zafi. Yanayin Zafi. Damuwa ko shiga halin matsi. Razana ko Bacin rai. Motsa jiki. Abubuwan da za'a gwada dan magance matsalar zufa a fuska sune: Yin Wanka akai-akai. Aje Tawul ko Hankici dan goge zufar. Amfani da hoda marar kamshi dan tsotse zufar. A daina cin abinci me yaji ko shan Coffee. Saka kayan da basu da nauyi wanda iska na ratsasu. Shan ruwa akai-akai. Amfani da mafici ko fankar hannu.
Sojan Najeriya ya dirkawa kanshi biinndiigaa ya muutuu

Sojan Najeriya ya dirkawa kanshi biinndiigaa ya muutuu

Duk Labarai
Sojan Najeriya dake aki a 14 Brigade Headquarters, Goodluck Ebele Jonathan’s Barrack, dake Ohafia, a jihar Abia ya kashe kansa. Sojan wanda aka bayyana sunan sa da Vitalis ya kashe kansa ne a kofar wajan aikinsa. Zuwa yanzu dai ba' san dalilinsa na aikatawa kansa wannan danyen aiki ba. Majiyoyi sun ce bincike ne kawai zai bayyana dalilin kashe kansa da wannan sojan yayi.
Kalli Bidiyo: An zargi Alan Waka da yin waka a makabarta

Kalli Bidiyo: An zargi Alan Waka da yin waka a makabarta

Aminu Alan Waka
An zargi babban mawakin Hausa, Aminu Alan Waka da yin waka a makabarta. Aminu Alan Waka dai a matsayin bikin Sallah yayi waka ne a fadar da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero yake, saidai wasu sun sokeshi cewa akwai makabarta a wajan. https://twitter.com/bb_khamees/status/1802938486137172372?t=rLc8f88rHqlQ2PDB6KyTbA&s=19 Alan Waka dai yana tare da Sarki Aminu Ado Bayero ko da bayan da gwamnatin jihar Kano ta cireshi daga matsayin sarkin Kano.