Tuesday, March 17
Shadow

Babana yana sane da cewa da yawan ‘yan Najeriya basu ji dadin mulkinsa ba>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Halima Buhari

Diyar tsohon shugaban kasa, Halima Buhari ta bayyana cewa, Mahaifinsu yana sane da cewa, mutane da yawa basu ji dadin mulkinsa ba kuma sun rika sukarsa.

Ta bayyana hakane bayan wallafa littafi akan tarihin rayuwar tsohon shugaban kasar.

Tace duk da yake akwai wanda suka godewa shugaban kasar saboda irin yanda rayuwarsu ta canja, amma tabbas akwai da yawa wanda basu dadin mulkin mahaifin nata ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok wadda a baya Bidiyon Tsyrycinta ya bayyana har Hisbah suka kamata, a yanzu ma ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsyrycinta da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *