Friday, January 16
Shadow

Babu Dan Siyasar da zai iya kayar da Tinubu a 2027>>Inji Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa babu dan siyasar da zai iya kayar da shugaban kasar daga mulki a zaben shekarar 2027.

Me baiwa shugaban kasar shawara kan harkar sadarwa, Daniel Bwala ne ya bayyana haka a ranar Talata yayin ganawa da wasu kungiyoyin goyon bayan shugaba Tinubu su 100.

Ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kafu sosai a kowane sashi na kasarnan babu wanda zai iya kayar dashi zabe.

Karanta Wannan  Masu zaben Tinubu su je su zabeshi mu dai ba zamu zabeshi ba saboda bai tsinana mana tsiyar komai ba>>Inji Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *