Friday, December 5
Shadow

Baka isa kace min in baiwa Sojan Ruwa, AM. Yerima hakuri ba, kai ta ka taba baiwa sojan ka Umarnin ya Shyekye ni>>Wike ya gayawa Buratai

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya mayarwa da Tsohon shugaban sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buhari martani kan kira da yayi a gareshi da ya baiwa Sojan ruwa, hakuri kan zagin da ya masa.

Wike yace Buratai bai isa ya koyar dashi wani abuba dan a zaben 2019 yasa sojansa yayi magudin zabe dan ya kayar dashi zaben gwamna a jihar Rivers amma bai yi nasara ba.

Yace hakanan kuma Buratai ya taba cewa, Dogarinsa ya Shekye shi amma bai samu nasarar yin hakan ba, yace dan haka bai isa yasashi ya bayar da hakurin ba.

Wike yace zai ci gaba da zamarwa makiyansa kadangaren bakin tulu.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: An kama 'yar kasar Thailand da ta shigo da muggan kwàyòyì Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *