Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wani yawa Sheikh Sani Yahya Jingir Ihu a masallaci yace masa nan ba wajan Kamfe bane

Bidiyo ya bayyana inda aka ga wani dalibin babban malamin Izala na Jos, Sheikh Sani Yahya Jingir yana korafi kan wani da yawa malamin Ihun bama so da cewa, nan masallaci ne ba wajan kamfe ba.

Dalibin ya bayyana cewa, wannan cin fuska ne ga Malam kuma ba zasu dauka ba, sun sa a nemo musu wadanda sukawa malamin wannan abu.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok:

Karanta Wannan  APC ce silar matsalar tsaro a Najeriya ita ta kawo matsalar dan ta kawar da Jonathan daga kan mulki>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *