Tuesday, May 19
Shadow

Ban yadda da korar da akawa Wike ba, a yi Sulhu zai fi>>Inji Gwamnan Adamawa

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri ya bayyana cewa, bai yadda da korar da akawa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike daga jam’iyyar PDP ba

Fintiri yace abinda yake ganin shine mafita shine a yi Sulhu a nemi fahimtar juna.

Yace baya tare da abinda zai kara jefa jam’iyyar PDP a rikici maimakon warware wanda take fama dashi

Karanta Wannan  DA DUMI DUMINSA; Za'a ƙirƙiri Sabbin Jahohi guda 31, Mun samu bukatar ƙirƙiro sabbin Jihohi 31 a Najeriya - Kalu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *