Thursday, March 26
Shadow

Ban yadda da Shugaban INEC ba kuma na gayawa Shugaba Tinubu gaba da gaba>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, bai yadda da shugaban INEC ya gudanar da zaben shekarar 2027 ba.

Yace kuma ya gayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu hakan gaba da gaba.

Ya bayyana shugaban INEC din a matsayin makiyin Musulunci.

Karanta Wannan  Mun warware matsalolin aure aƙalla 600 a shekara ɗaya - HISBAH

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *