Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda akawa gwamnan jihar Kaduna, Sen Uba Sani Ihun bama yi

An yiwa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani Ihun bama so a garin Zaria.

An ga yanda wasu mata suka rika yiwa Gwamnan Ihun yayin da yake shirin barin wajan wani taro.

Karanta Wannan  Mahajjatan Kasar Bangalidash Kenan Suke Yin Sujjadar Godiya Ga Allah Bayan Sun Sauka A Kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *