Saturday, March 28
Shadow

Ban yi zaman banza ba a hannun ICPC, Kullun Azumi nike sannan na sauke Qur’ani>>Inji Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni sun bayyana cewa, wani na hannun damar malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana irin zaman da yayi a hannun ICPC bayan da suka kamashi.

Ya bayyana cewa malam har zuwa jiya da aka sakeshi azumi ya rika yi a hannun ICPC.

Kuma ya sauke Qur’ani hakanan ya karanta litattafai da dama kuma ya rubuta wasu.

A jiyane dai ICPC suka bayar da Belin shi bayan rasuwar mahaifiyarsa.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya zata ciwo sabon bashin Naira Tiriliyan N17.89tn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *