Wednesday, January 15
Shadow

Bana tsoron tsufa, Hadiza Gabon ta bayyana yayin da ta saki wadannan zafafan hotunan

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saki wadannan hotunan a shafinta na sada zumunta.

Gabon ta kara da cewa, a matsayinta na mace, za’a yi tsammanin tana tsoron tsufa.

Saidai tace sam bata tsoron Tsufa.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah na Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *