Tuesday, April 28
Shadow

Bariki ba dadi, Gidan iyaye yafi dadi, Dan Allah ku daina zagin mu, ku rika mana Addu’a mu da muka fito daga gidan iyayen mu muka shiga bariki, Allah ya shiryemu>>Inji A’isha Beauty

A’isha Beauty ta bayyana cewa, Gidan iyaye yafi dadi.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace masu zaginsu, su da suka baro gidan iyayensu suka shiga bariki su daina.

Ta yi rokon a rika musu addu’ar Allah ya shiryesu.

Ta kuma yiwa masu shirin barin gidan iyayensu su shiga bariki addu’ar Allah ya karkatar da zuciyarsu zuwa daidai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mata da basu da mazaunai suna ta damuna wai in daina saka Wando saboda suna min Hassada Allah ya min Manyan mazaunai>>Inji Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *