Saturday, December 13
Shadow

Bayan da majalisa ta kwace mata motarta ta aiki, Kalli Motar Alfarma da Sanata Natasha Akpoti ta siya take tuka abinta

Bayan dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga majalisar tarayya, An kuma kwace kayan aikinta wanda suka hada da motar da akw baiwa kowane dan majalisa da sauransu.

Saidai duk da korafin da ta yi na a dawo mata da kayan aikinta hakan ya faskara, dan hakane ma ta koma ta sayo mota ta kece raini.

Motar ta dauki hankula sosai bayan da aka ga Sanata Natasha Akpoti a ciki.

Karanta Wannan  Babu ruwan mu da ta Halal ko ta Haram ka samu kudin shiga, Kowa, hadda Kharuwaiy sai sun fara biyan Haraji nan da shekarar 2026>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *