Saturday, October 3
Shadow

Bayan da update din wata matashiya ya bayyana, Sadiya Haruna ta rikice tace a nemo mata yarinyar zata iya lashe ta dan ta masifar burgeta

Update din wata yarinya ya bayyana inda Sadiya Haruna ta gani.

Hakan yasa ta rikice tace yarinyar ta masifar burgeta kuma zata iya lashe yarinyar.

A yanzu dai Sadiya Haruna ta bayar da Cigiyar yarinyar inda tace a nemo mata ita.

https://twitter.com/i/status/2065140779920556153
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saboda saka wannan rigar, Dalibina ya kirani Qaruwa>>Malamar Makaranta ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *