Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin yayi Bidiyo ba Filta inda yace masu son ganinshi ba Filta to gashi yayi Bidiyo ba Filta
Hakan na zuwane bayan hotonsa da ya bayyana inda aka ganshi a wajan biki an daukeshu hoto yayi wani iri duk tabo a fuskar.