Monday, March 16
Shadow

Bayan da ya nemi a kawo inda yace duk wanda ya karbi Mukamin Siyasa ya zama Garbati, An zakulo tsohon Bidiyon Sheikh Pantami inda yake fadin hakan

An zakulo tsohon Bidiyon Malam Farfesa Isa Ali Pantami inda yake cewa idan malam ya yadda dan siyasa ya bashi mukami zai rika kiransa da garbati.

Hakan ya farune bayan hirarsa da BBCHausa inda ya nemi cewa a ina ya fadi hakan?

Lamarin dai ya jawo zazzafar Muhawara inda wasu ke zargin malam da yin baki biyu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka gano irin abinda larabawa manyan masu kudi kewa 'yan Matan da ake kaiwa Dubai da sunan yin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *