Bayan kwashe shekaru suna soyayya hadda samun ‘ya’ya 2, karshe Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa Chioma zasu je a daura musu aure a Legas.
Zadai a musu daurin auren gargajiyane da ake cewa Traditional Wedding.
Kuma za’a daura aurenne ranar 25 ga watan Yuni, kamar yanda wasu majiyoyi auka ruwaito.
Shima dai Davido da kansa ya tabbatar da hakan.