Friday, December 5
Shadow

Bayan Yanke masa Hukuncin Daurin Ràì da Ràì, An mayar da Nnamdy Khanu gidan yarin Sokoto

Rahotanni daga Abuja na cewa, Hukumomi sun mayar da shugaban Kungiyar ÌPÒB, Nnamdi Kanu gidan yarin Sokoto bayan da aka yanke masa hukuncin daurin rai da rai.

A jiya ne aka yanke masa hukuncin bayan da kotu ta sameshi da Laifin Ta’addanci.

Karanta Wannan  Tsare-Tsarena sun sa farashin kayan abinci sun sauka fiye da kamin in hau mulki>>Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *