Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Buhari ya mutu saura Tinubu.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa inda yace mutuwar Buhari ta tabashi.
Yace ya kamata mutane su shiga taitayinsu.