Crypto Halal Ne, Ya Halatta Ana Karatu Na Musamman Akansa, Ana Diploma Da Digiri Akansa. Masu Cewa Haram Ne Ba Su San Shi Ba Ne, Inji Sheik Ibrahim Khalil.
Malamin ya bayyana hakane a wani wa’azi da ya gudanar.
Hakan na zuwane kwana daya bayan da Nazir Ahmad Sarkin Waka yayi cece-kuce da ‘yan Cryptocurrency a kafafen sada zumunta.