
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya halarci taron majalisar zartaswa a fadarsa ranar Laraba.
A taron, Shugaba Tinubu ya rantsar da sabon shugaban hukumar kula da gyaran dokoki.
A baya dai an rika samun rahotanni masu cewa, Shugaba Tinubu bashi da lafiya har ana shirin fita dashi zuwa kasashen waje dan magani.