Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a karamar hukumar Chukun yayin wata ziyara da ya kai wajan yakin neman zaben cike Gurbi.
Ya godewa mutanen jihar bisa tarbar da suka masa.