Taurarin Fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Ali Jita kenan a wadannan hotunan da bidiyo suke shakatawa a kasar waje.
An ga Jita da Rahama dai suna nishadi tare a cikin mota da kan titi.
Ali Jita ne ya saka bidiyon a shafinsa na sada zumunta.
Da yawan mata da maza na masana’antar Kannywood sukan je kasashen waje dan shakatawa.