Bidiyon wata matashiya da aka gani tana tafiya tsirara a garin Jos na jihar Filato ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
An ganta ne a Rayfield kuma wasu sunce sihiri aka mata inda wasu sukace kwaya tasha, amma dai Allah ne kadai yasan dalilin wannan hauka nata.