Wednesday, July 22
Shadow

Bidiyo da hotunan wata kyakkyawar matashiya na tafiya tsìràrà a garin Jos ya dauki hankula, wasu na cewa kwaya ta sha wasu kuma sunce sihiri aka mata

Bidiyon wata matashiya da aka gani tana tafiya tsirara a garin Jos na jihar Filato ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

An ganta ne a Rayfield kuma wasu sunce sihiri aka mata inda wasu sukace kwaya tasha, amma dai Allah ne kadai yasan dalilin wannan hauka nata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo inda wannan mashiyar me suna Farida ke cewa "Wallahi Yanzu aka gama aikata Alfasha dani, kuma ni na biyashi yayi min"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *