Friday, July 17
Shadow

Bidiyon yanda aka kunyata wasu da aka kama suna lalata

Bidiyon yanda aka sa wani mace da namiji suka saka wando daya bayan kamasu suna lalata ya karade shafukan sada zumunta.

Rahotanni sunce lamarin ya farune a Garin Duala na kasar kamaru.

An ga mutane na binsu suna daukarsu hoto da shewa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sanata Adams Oshiomhole na yiwa wata mata tausa a cikin jirgi da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *