Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fito ya gaisa da masoyansa da suka je tayashi murnar sabuwar shekara a daren jiya

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fito kofar gidan Gwamnatin jihar Kano inda ya karbi masoyansa da suka je dan tayashi murnar shiga sabuwar shekarar 2026.

An ganshi yana dagawa masoyansa hannu a saman mota.

https://twitter.com/Noble_Hassan/status/2006519668509651005?t=NuyV3ytmCDY9G0n0RBMcvg&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wani dan siyasa yaje wani kauye yace a rushe masallacin Juma'a zai bayar a gina sabo, tunsa ya tafi bai sake komawa garin ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *