
Wani Bidiyo ya bayyana na shugabar Bankin Fidelity Bank, Onyeali-Ikpe inda take cewa ta biya Naira Biliyan 5 dan kada ‘yansanda su kamata.
Hakan na zuwan bayan da ake zarginta da satar ko cinye ko aikata zamba da Naira ₦19Billion.
A baya ma dai an zargi wata magumagu bayan ganin an cireta daga cikin sunayen wadanda ake zargi da rashawa da cin hanci.