Monday, January 5
Shadow

Bidiyo: Yanda wannan matar ta kashe mijinta ta kona gawarshi

Wannan matar ta kashe mijinta sannan ta kona gawarshi.

Matar dai me suna Rahimat Salaum ta sha Allah wadai saboda wannan mummunan aiki data aikata.

https://www.youtube.com/watch?v=ccv_uIKr7H8?si=OGaV2xjCl4mHQtwX
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An nuna cikin kabarin Shugaba Buhari, Su Tinubu da Kashim Shettima na zaune a gefe suna kallo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *