Wani Bidiyo na ‘yansandan Najeriya da suka nuna yanda suke shiga daji da yaki da masu garkuwa da mutane ya jawo cece-kuce.
Da yawa dai sun ce abin yayi kama da fim.
An rika musu barkwanci da zunde.