Thursday, September 17
Shadow

Bidiyon dansanda dake shan Wiywiy ya dauki hankula

Wannan Bidiyon wani dan sanda ne dake shan Wiywiy da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa sun yi mamakin yanda me dokar bacci ya buge da gyangyadi.

Karanta Wannan  Kakanninmu asali ƴan Najeriya ne – Shugabar Majalisar Dattawan Saint Lucia ta shaida wa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *