Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: inda aka ga shugaban FIFA na takaici bai ji dadin kwallon da Ronaldo ya ci ba

An zargi shugaban FIFA da rashin jin dadin kwallon da Cristiano Ronaldo ya ci a wasan Portugal da Croatia.

An ga ya nuna rashin jin dadi da farko amma daga baya ya tafawa Ronaldo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka Sakawa Dangote hular Tinubu amma cikin gaggawa ta cireta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *