
Wannan dansandan ya dauki hankula bayan da aka ganshi a wani Bidiyo yana fadin cewa, duk sojan da yake ji da kansa, ya je ya tunkari ‘yansandan Rundunar ‘Police Special Forces’ yaga yanda zata kare tsakaninsu.
Hakan na zuwane bayan dambarwar da ta faru tsakanin Ministan Abuja Nyesom Wike da wani sojan ruwa.