Friday, July 17
Shadow

Dan majalisar Wakilai daga jihar Kano, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya bar jam’iyyar NNPP

Dan majalisar wakilai, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya bar jam’iyyar NNPP.

Ya sanar da hakanne a wata sanarwa da ya fitar ranar 11 ga watan Nuwamba inda yace yana godiya da damar da jam’iyyar ta bashi yayi takara a cikin ta.

Saidai yace dalilin na barin jam’iyyar, Rikicin Cikin gidane wanda ya hanashi gudanar da ayyukan wakilci da aka zabeshi akansu.

Zuwa yanzu dai bai bayyana jam’iyyar daya koma ba.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen shahararrun masu amfani da kafafen sadarwa da zasu tallata sabuwar dokar Haraji su 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *