Friday, December 26
Shadow

Bidiyon gidan kallon Kwallo a Saudiyya ya dauki hankula sosai

Wannan Wani Bidiyo ne da ya nuna wani Gidan Kallon Kwallo a kasar Saudiyya wanda mu anan bamu saba ganin irin sa ba.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki, musamman ma yanda ake shan shisha a wajan.

https://twitter.com/Ziyechman/status/1920416090414371045?t=Lx3lTHGoZ1uYXb51LGRfuQ&s=19

Wani dai yace dama shisaha daga wajan Larabawa ta samo Asali.

Karanta Wannan  Kamfanonin sufurin maniyyatan Najeriya sun janye daga aikin hajjin bana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *